SHUGABA BUHARI YA BAR DAURA ZUWA KASAR PARIS A SAFIYAR YAU


Shugaban yabar Daura zuwa Kasar Paris a safiyar yau litinin da misalin karfe 10:25am, 

muna rokon ubangiji Allah yanda ka kawo mana shi gida lapia ya ubangiji Allah ka sauke shi Kasar Paris lafiya. 

Ya rabbi ka dawo mana dashi gida Nigeria lapia cikin koshin lapia Allah yasa ayi taro lapia a kammala lapia Don Alfarmar muhammadu rusulullahi S. A. W Allahumma Ameen.

You may also like