HOTO, LABARAI, NAJERIYASHUGABA BUHARI YA DAWO GIDA NAJERIYA BAYAN HALARTAR TARO A BIRNIN PARIS 0 Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ‘yan tawagar sa sun sauka a babban filin jiragen sama na Abuja, bayan halartar babban taron muhalli na duniya da aka gudanar a birnin Paris. Previous PostPreviousNext PostNext
ALHAMDULILLAH: Wasu ‘Yan Bindiga A Jihar Zamfara Sun Karbi Da’awar Sheik Ahmad Gumi Sun Ajiye Makamansu by 2 years ago2 years ago
Buhari Zai Kaddamar Da Aikin Layin Dogo Daga Kano Zuwa Maradi A Gobe Talata by 2 years ago2 years ago
Bankin Duniya Zai Tallafa Da Dala Milyan 500 Don Samar Da Ingantacciyar Wutar Lantarki A Nijeriya by 2 years ago2 years ago
INEC Za Ta Samar Da Sabbin Mazaɓu A Faɗin Nijeriya Kafin Zaɓen 2023 – Mahmoud Yakubu by 2 years ago2 years ago