Shugaba Buhari Ya Gana Da Shugaban Kungiyar Kasa Da Kasa Na Harkokin Sufurin Jiragen Sama Shugaba Muhammad Buhari ya gana da shugaban  kungiyar kasa da kasa ta harkokin sufurin jiragen sama wato (ICAO)  da kuma Shugaban bankin cigaban Afrika a fadar shugaban kasa dake Abuja a yau 20/11/2017. Shugaba Muhammad Buhari a tareda shugaban ICAO  Dr Olumiyawa Bernard Aliu  da ministan harkokin jiragen sama na Najeriya wato Hadi Sirika a lokacin da ya karbi bakuncin shugabannin a fadarsa.

You may also like