Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Mataimakin shugaban indiya.  


A jiya Talata ne,  shuga buhari ya karbi bakuncin Mataimakin shugaban kasar indiya Hon. Muhammad Hamid Ansari tare da ministan kudade na cikin gida na kasar indiya  Mista Gangaram Meghwa.  

You may also like