Shugaba Buhari Ya Karbi Hutun Kwanaki Goma Domin Ganawa Da Likitocinsa A Landan



Shugaba Muhammadu Buhari ya rubutawa Majalisar Dattawa wasika don neman amincewar Majalisar kafin ya fara hutun sa na shekara daga ranar Litinin 23 ga Janairu zuwa 6 ga February 2017.
Yayin hutun, Shugaba Buhari zai yi amfani da damar don ganin likitocinsa a birnin London na England, sannan Mataimakin Shugaban Kasa, Prof. Osinbajo zai rike ragamar mulkin har na tsawon lokacin.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like