Shugaba Muhammad Buhari ya nada sabbin kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kanta su shida sai kuma na hukumar Kidaya su biyar.
Tuni dai Shugaban ya mika sunayen ga majalisar Dattawa don neman amincewarsu kamar yadda doka ta tanada.
Kwamishinonin zaben sun hada da:
Prof. Okechukwu Obinna Ibeanu Anambra (member)
May I. Agbamuche-Mbu (Delta) ,
AVM Ahmed Tijani Mu’azu (rtd) (Gombe)
Mohammed Kudu Haruna (Niger)),
Dr.Adekunle Ladipo Ogunmola (Oyo) da
Abubakar Ahmed Nahuche
Sai kuma kwamishinonin hukumar Kidaya da suka hada da:
Engr. Benedict Ukpong (Akwa Ibom) member,
Gloria Fataya Izonfuo (Bayelsa) member,
Barrister Kupchi Patricia Ori Iyanya (Benue) member,
Dr. Haliru Bala (Kebbi) member and
Dr. Eyitayo O. Oyetunji (Oyo) member.