Shugaban kasa Buhari ya halarci bikin yaye dalibai a colajin tsaro na Abuja, wanda shine yayewa na ashirin da hudu(24) a makarantar tsaron.