Siriya: An kashe musulmai fin 300


57e669ce49532

 

Tun daga ranar 19 ga watan Satumba ya zuwa yanzu, fararen hula 323 ne suka mutu ruwan bama-bamai da gwamnatin Bashar Assad da sojin Turkiyya suka kai.

Bayan an karya alkawarin tsagaita wuta da aka cimma karkashin jakorancin Amurka da Rasha ranar 12 ga watan Satumba da mako daya, sai aka ci gaba da kashe fararen hula a Aleppo.

Rahotani daga dan jaridar AA a Aleppo sun nun cewa, tun daga ranar 19 ga watan Satumba ya zuwa yanzu, mutane 334 ne suka mutu sanadiyyar hare-haren da kasar Rasha ta kai a yankin Aleppo.

An kai hare-haren a kauyukan da ‘yan adawa suka fi yawa kamar Bustan el Kasr, Meshed, Kellese, Firdaus, Bestakin, Ensari, Katırci, Bab El Neyrab, Salihiyin, Maadi, Tarik el Bab, Sahur, Merce, Karm Hamud, Sheyh Hadır, Sukkeri, Shear, Muyesir, Mesekin Hananu  da kuma Kafr Hamra.

 

 

You may also like