Siyasa: APC Ta Kafa Wani Kwamiti Da Zai Gudanar Da Zaben Shugabannin Jam’iyyar


Jam’iyyar da ke mulki ta APC ta kafa kwamitin mutane 22 wanda zai gudanar d zaben shugabannin jam’iyyar wanda aka tsara yi a cikin watan Yuni mai zuwa.

Gwamnan Kebbi, Atiku Bagudu ne Shugaban kwamitin, sau Gwamnan Ondo, Rotimi Akredolu, Gwamnan a matsayin mataimakinsa sannan Sanata Ben Uwajumogu a matsayin Sakataren kwamitin.

Sauran ‘yan kwamitin sun hada da; Sanata Ken Nnamani, Gwamnan Imo, Rochas Okorocha, Gwamnan Borno, Kashim Ibrahim, Gwamnan Yobe, Ibrahim Geidam, Gwamnan Katsina, Bello Masari, Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El Rufa’i.

Sai Gwamnan Filato, Solomon Dalung, Gwamnan Oyo, Abiola Ajimobi, Gwamnan Kogi, Yahaya Bello, Gwamnan Adamawa, Bindow Jibrillu, Sanata Ahmed Yarima, Sanata Danjuma Goje, Sanata Adamu Aliero, Sanata Gearge Akume, Sanata Chris Ngige, Sanata Ibrahim Abdullahi Sanata

You may also like