Siyasa: APC Ta yi Babban Kamu A Jihar Katsina


Jam’iyyar APC a jihar Katsina, ta karbi manyan ‘yan jam’iyyar PDP, APGA da sauransu, wadanda suka dawo jam’iyyar APC.

Bikin ya samu halartar shugaban Jam’iyyar APC ta kasa, Cif John Odiege Oyegun.

Wadanda suka dawo sune:
*Sanata Ibrahim Ida
*Hon Musa Adamu Funtua
*Rt. Hon Umar Yau Gojo-Gojo
*Hon Bature Umar Masari
*Eng. Nura Khalil
*Hon Abdulaziz Lawal Danyari

You may also like