Rahotanni daga birnin Ghaza, na yankin gabas ta tsaya na cewa.
Sojojin Isra-ila, na yin kisan kan mai uwa da wa wabi kan Musulmai Palasdiwa, inda wani fai-fan bidiyo da aka fitar ya nuna yadda wani wani sojan Isra-ila ya bindige wata mata da ‘ya-‘yanta guda 2.