Sojin Najeriya Sun Kashe Ƴan Boko Haram 107, Yayin Da Sojoji Suka Rasa Mutum Uku



Lamarin wanda ya auku a jiya Litinin, Kakakin rundunar sojojin, Kanal Sani Usman Kukasheka, ya ce an kashe ‘yan Boko Haram din sama da 57 a yankunan Metele, Tumbun Gini da Tumbun Ndjamena, inda kuma sauran aka kashe su a wasu yankunan jihar Borno a yayin farautar da dakarun Opration Lafiya Dole suka fita.

You may also like