Sojoji A Najeriya Sun Gano Wani Makeken Kabarin Mayakan Boko Haram A Wata Sanarwa Da Mai Magana Da Yawun Rundunar Ya Fitar, Rundunar Sojin Ta Gano Wani Makeken Kabarin Mayakan Boko Haram Tare Da Wani Albarushi Da Kuma Gurneti Guda 36.
A Cewar hukumomin Sojan, Kabarin Na Wasu Mayakan Boko Haram Ne Wadanda Suka Gudu Daga Filin Daga Da Raunuka Harbi A Jikinsu.

You may also like