Sojojin Najeriya Sun Damke Wani Dan Boko Haram Da Makamai Kwanan nan Sojojin Najeriya su ka kama wani ‘Dan ta’addan Boko Haram. 
Yanzu haka an samu wasu makamai da dama a hannun ‘Yan ta’addan.
Har wa yau ana cigaba da karasawa da ‘Yan ta’addan da ke Yankin Borno.

You may also like