Sojojin Sama Sun Fara Shawagi A Sararin Samaniyar Sambisa Da Kudancin Jihar KadunaSojijin Saman Najeriya sun kaddamar da sabon salon sintiri dare da rana a sararin samaniyar dajin Sambisa mai kimanin fadin kilomita 60,000. 

A wani mataki na ci gaba da farautar ragowar mayakan Boko Haram. Bugu da kari an kaddamar da makamancin wannan sintiri a Samaru, Katab, Zonkwa, Kafanchan da sauran Kudancin jihar Kaduna.

You may also like