Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kasa Ta Gurfanar Da Wasu Jami’anta Guda Tara Da Aka Kama Da Laifin Fashi Da Makami
‘Yan sandan da ake zargin sune:
i. EX. ASP Yuguda Abbah
ii. EX. Sgt Habila Sarki
iii. EX. Diphen Nimmyel
iv. EX. Sgt Yasan Danda
v. EX. Sgt Abbas Mailalle
vi. EX. Sgt Bwanason Tanko
vii. EX. Sgt Donan James
viii. EX. CPL Idris Salisu
ix. EX. CPL Zakari Kofi
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ne suka yi nasarar kama su.
Bayan tsananta bincike kan tsoffin ‘yan sandan an kuma yi nasarar kama wasu manyan barayi da kuma kwato makamai.
Wadanda aka kama sune;
i. Mayo Chadi Aliyu
ii. Atiku Ibrahim
iii. Ali Mohammed
iv. Abdulrahman Umar
v. Umar Daudu
vi. Ibrahim Umar
vii. Ibrahim Mallam
viii. Adamu Lolo
ix. Suleiman Buba
x. Ahmed Adamu
xi. Gidado Garba
xii. Sani Dan Alhaji
xiii. Inusa Mohammed
xiv. Mohammed Wari
xv. Mohammed Rabiu
xvi. Hammadu Abdullahi
xvii. Umar Adamu
xviii. Idi Juye
xix. Yusuf Abdullahi
Wadanda aka kama a jihar Kogi sun hada da:
i. Zakari Ya’uIsiaka
ii. EX. Sgt. Musbahu Yahaya
iii. EX. Sgt. Ugenlo Sylvester
iv. EX. Sgt Musa Umar
v. EX. CPL Omale Edicha
An kuma gurfanar da wasu masu manyan laifuka da dama aka kama a jihohi daban-daban na kasar nan.