Ta Auri Maza Biyu Kuma Suna Kwana A Daki Guda Misis Jack Chako kenan mai shekaru 38 dake yankin Bolon Farm a garin Raffingora dake kasar Zimbabuwe wadda ta dauki tsawon shekaru da dama tana zama daki guda da mazajenta biyu da take aure wato Michael Hwita da Liford Chimoto, kuma suna kwana a gado daya sannan kuma suna zaman lafiya.
Yanzu haka yaranta biyar da mazajen nata, inda daya yake da biyu dayan kuma yake da uku.

You may also like