TA KASHE DAN DATA HAIFA DOMIN TA AURI ATTAJIRI 



Saboda kwadayin abin duniya wannan mata ta binne ‘danta da ta haifa ‘dan watanni uku a duniya bayan ta hadu da wani attajiri wanda ya yi alkawarin zai aure ta, ta kashe ‘dan nata ne domin ta boyewa attajirin cewa ba ta taba haihuwa ba.

Yanzu ta yi asara biyu, babu ‘da babu attajiri, ga shi yanzu za ta fuskanci hukuncin aikata laifin kisan kai.

You may also like