Ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutane uku a Abaji
Wasu da ake kyautata zaton ƴanbindiga ne sun yi garkuwa da wasu mutanen uku a wata gona dake Abaji. Wani mazaunin yankin da ya bayyana...
Wasu da ake kyautata zaton ƴanbindiga ne sun yi garkuwa da wasu mutanen uku a wata gona dake Abaji. Wani mazaunin yankin da ya bayyana...
Wasu yan bindiga a ranar Laraba sun kashe wasu ma’aikatan gini su hudu a kauyen Angwan Rogo dake yankin Jebu-Miango a karamar hukumar Bassa ta...
Wasu yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun kashe mutane uku a Dong dake karamar hukumar Jos ta arewa a jihar Plateau. Terna...
Wasu yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun kashe mutane biyar a kauyukan Dantako da Nzharuvo dake gundumar Miango a karamar hukumar Bassa...
Wasu gungun ɓata gari ɗauke da makamai sun kashe aƙalla mutane 41 a ƙauyen Birane dake ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara. A cewar jaridar...
Mutane da ba su gaza 7 ne aka kashe a wani hari da wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton Fulani makiyaya ne suka kai...
Yan bindiga sun sace, Eze, G.A.O Omodu basaraken gargajiya na Mgobuolua dake al’ummar Rundele a ƙaramar hukumar Emohua ta jihar Rivers. Bata garin sun sace...
Wasu ƴan bindiga sunyi awon gaba da kwamishinan ruwa na jihar Cross River Mista Gabriel Odu-Orji. Kamfanin dillancin labarai na ƙasa NAN ya rawaito cewa...