Matsalolin Tsaron Na Tasiri A Rashin Fahimtar Addini-Kwararru
Kano, Nigeria — Bisa ga bayanan kwararru, wasu daga cikin matsalolin tsaron na Najeriya na da nasaba da banbancin fahimtar addini. Dangane da haka ne,...
Kano, Nigeria — Bisa ga bayanan kwararru, wasu daga cikin matsalolin tsaron na Najeriya na da nasaba da banbancin fahimtar addini. Dangane da haka ne,...
Ana ci gaba da laluben gano wasu mabiya addinin Hindu da suka bata bayan wata munmunar ambaliyar ruwa da ta afkawa taron mabiya addinin Hindu....
Bauchi, Najeriya — Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Bauchi ne ya sanar da cewa rikin ba na addini ba ne, inda ya ce batu ne na...
SOKOTO, NIGERIA — Wannan na zuwa ne lokacin da ake ci gaba da samun rahotannin kisan gilla ga jama’a a yankunan da ba nasu na...
PLATEAU, NIGERIA – A karshen taronsu na shekara-shekara da suka gudanar a Jos, fadar Jihar Filato, sun karfafa junansu kan muhimmancin sanin ababen dake kunshe...
A daidai lokacin da ake neman hanyoyin samar wa matasa masu zaman kashe wando ayyukan yi da kuma warware rikice-rikice masu nasaba da kabilanci da...
ABUJA, NIGERIA- A daidai lokacin da ake neman hanyoyin samar wa matasa masu zaman kashe wando ayyukan yi da kuma warware rikice-rikice masu nasaba da...
ABUJA, NIGERIA- A daidai lokacin da ake neman hanyoyin samar wa matasa masu zaman kashe wando ayyukan yi da kuma warware rikice-rikice masu nasaba da...
WASHINGTON D.C. — A Najeriya a daidai lokacin da al’ummomi ke fuskantar matsalolin rashin tsaro, malaman addini na kira akan jama’a su koma ga ubangiji...
WASHINGTON, D.C. — Jawabin babban malamin na addinin Kirista Rev. Matthew Hassan Kukah wanda ya gabatar ranar 13 ga wannan watan na Yuli ya nuna...
WASHINGTON, D.C. — A taron gaggawa da majalisar ta kira kan tabarbarewar tsaro a wasu kananan hukumomin jihar, majalisar ta bayyana fargabar rashin tsaron na...
Bayan da shugabannin kungiyar suka kora jawabi mai tsawo ga shugaban kasa Buhari tare da bayyana aniyar su na son kawo masa wannan ziyara tun...
Shugaban Ƙungiyar Izala ta kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya kadu kwarai tare da jimamin rasuwar Shugaban Izala ta karamar hukumar Gombe, Alh. Abdullahi Ɗan...
Ya kamata mu sani cewa mace daya ce a duniya take da wuyar samu, amma idan ka samu irinta, kada ka kuskura ka rabu da...
Me Ka Sani Dangane Da Alqur’ani Mai Girma? Qur’ani na da harrufa 323,015 Qur’ani na da Juzi’i 30 .Qur’ani na da Hizbi 60 .Qur’ani na...
A zamanin Sahabbai watarana anyi gobara awani Qauye daga cikin Qauyukan Madeenah. Daga jin labarin Gobarar sai duk Mutanen Qauyen suka tafi aguje domin su...
Wani limamin masallacin juma’a na wani karamin gari a kasar Pakistan ya yi huduba kan fa’idar furta kalmar InshaAllahu duk lokacin da mutum ya kudiri...
Qissah ce daga Shaikh Abdullahi bn Ahmad Al-Mu’azzin (rah) yace : “Na kasance ina yin ‘Dawafi a dakin Ka’abah sai naga wani Mutum (Dattijo) ya...
Wannan wata Qissah ce wacce take Qunshe da darasi babba game da sharrin Shaitan da kuma Makircinsa wajen hallakar da ‘Dan Adam. Sai dai wadanda...
Mutuwa bata da aboki balle ta saurara masa. Da tazo shikenan komai ya Qare. Ita bata da Waje ko Muhalli domin dukkan duniya muhallinta ne...