Kamfanonin Taba Basa Biyan Kudaden Harajin Da Ya Kamata Baya Ga Illolin Da Suke Janyowa Ga Al’umma- CISLAC
Najeriya na daya daga cikin Kasashen da ake biyan haraji mafi kankanta a kan taba sigari, wanda hakan ke karfafa gwiwar mutane musamman mata da...