Shugaban Kasar Nijar Ya Taya Sabon Shugaban Faransa Murna
Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar ya taya sabon shugaban kasar faransa Emanuelle Macron murna akan nasara lashe zaben shugabancin kasar. Wata sanarwa...
Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar ya taya sabon shugaban kasar faransa Emanuelle Macron murna akan nasara lashe zaben shugabancin kasar. Wata sanarwa...
Kungiyar Raya Arzikin Kasashen Yammacin Afrika ( ECOWAS) za ta rage yawan dakarun sojin ta data tura a Gambia saboda a cewar ta...
Tsohon shugaban Gambiya Yahya Jammeh ya fice daga kasar da ya yi mulki na tsawon shekaru 22, a wani mataki na warware rikicin...
Majalisar dokokin kasar Gambiya ta fitar da wani kuduri na tsawaita wa’adin mulkin shugaban kasar Yahya Jammeh har na tsawon watanni uku da...
Gwamnan lardin Kivu ta Arewa da ke gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya yi gargadin cewa ‘yan tawayen kasar da suke da sansanoni a...
Mahalarta taron kasashen Afirka da Faransa da aka bude a kasar Mali, ya tattauna halin da kasar Gambiya ta ke ciki. Mahalarta taron...
Mahukunta a kasar Morocco sun haramta dinkawa, sayarwa da kuma shigo da burka kasar. A ranar Litinin aka aika wa ‘yan kasuwa masu sayarda...
Rahotanni daga kasar Ivory Coast na cewa ana cikin zamen dar-dar a birnin Bouake a yayin da sojoji ke ci gaba da yin bore...
Rahotanni daga Gambiya na cewa shugaban hukumar zabe ta kasar ya tsere daga kasar sakamakon barazanar rasa ransa. Iyalen Alieu Momar Njai, sun...
Rahotanni daga kasar Somaliya sun bayyana cewar wasu motoci dauke da bama-bamai sun fashe a kusa da filin jirgin saman Mogadishu babban birnin kasar...
Alal akalla ‘yan wasan kungiyar kwallo da magoyo bayansu su 30 ne suka nutse a lokacin da wani karamin jirgin ruwan da ke...
A jiya alhamis jami’an tsaro a kasar Demokradiyyar Congo Sun kame mutane da dama da su ka shiga Zanga-zanga. A jiya alhamis jami’an tsaro...
Wasu mutane dauke da makamai da ba a san ko suwa ne ba a ranar Juma’an nan sun kai farmaki ga wata cibiya...
Majalisar kasar Chadi ta amince da kudurin yin kwaskwarima ga wani bangare na kundin tsarin mulkin kasar da ya kara shekarun aure a...
Bakin haure yan kasar Morocco kimani 400 suka tsallaka mashigar ruwa tsakanin Morocco da espania suka shiga tarayyar Turai. Tashar television ta Presstv ta...
Shugabar hukumar kare hakkokin bil adama na kasar Sudan ta Kudu Yasmin Sooka ta ce abinda yake afkuwa a wannan kasar ya yi...
Hukumar zabe a kasar Somalia ta bada sanarwan dage zaben gama gari na kasar zuwa wani lokaci. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran...
An kai harin bam a wani kasuwa a Mogadishu babban birnin kasar Somaliya inda aka kashe mutane akalla 10 tare da jikkata wasu...
Wata kungiyar yan tawaye a kasar Afrika ta Tsakiya tana kiyar yan kabilar Fulani a kasar tun ranar litinin da ta gabata. Kamfanin dillancin...
Babbar jam’iyyar ‘yan adawa ta kasar Afirka Ta Kudu, Democratic Alliance (DA) ta sanar da cewa ‘yan sandan kasar sun sha alwashin gudanar da...