NDLEA Ta Kama Wasu Masu Safaran Miyagun Kwayoyi Da Hodar Iblis a Legas
Lagos, Nigeria — ita dai wannan hoda ta iblis an kiyasta kudinsa ya kai na $278,250 kwatankwacin Naira biliyan 194,775. Wadanda aka kaman sun hada...
Lagos, Nigeria — ita dai wannan hoda ta iblis an kiyasta kudinsa ya kai na $278,250 kwatankwacin Naira biliyan 194,775. Wadanda aka kaman sun hada...
WASHINGTON, D.C. – Abba Kyari ya musanta cewa yana da hannu a cikin abin da wata kotu da ke Amurka ta bayyana a matsayin wani...
WASHINGTON, D.C. – Abba Kyari ya musanta cewa yana da hannu a cikin abin da wata kotu da ke Amurka ta bayyana a matsayin wani...
Labarin kashe Deborah ya karrada kafofin sada zumunta bayan da aka nuna bidiyon yadda aka kashe dalibar da ke shekara ta biyu a kwalejin, wani...
BAUCHI, NIGERIA – Taron na da zummar fahimtar da su game da sabbin hanyoyin gano matsalolin da ke shafar al’umma a fannin cututtuka iri daban...
Washington, DC — An kuma cimma matsaya a taron da aka gudanar na kwanaki uku, da neman hanyoyi, da kuma daukar sababbin matakan cimma burin...
Kungiyar Hadin Kan 'Yan Arewacin Najeriya a Amurka Ta Zabi Matasa Zalla A Matsayin Shugabanni
WASHINGTON, D.C. – Najeriya ta yi nazarin hanyoyin da za a bi wajen daidaita yadda ake amfani da shafukan sada zumunta a kasar da ta...
Zai fara yada zango a birnin Kudus na kasar Israila inda zai tattauna da Firaministan Israila Yair Lapid da shugaban kasar Isaac Herzog da kuma...
Abuja, Nigeria — Amurka ta shaidawa Amurkawan dake Abuja cewa akwai yiwuwar kara samun matsalolin tsaro a ciki da wajen yankin babban birnin tarayyar kasar,saboda...
washington, dc — Bayanan sun nuna cewa, gaba-daya, 1 cikin manya 13 a Amurka suna da alamomin cutar COVID na tsawon watannin uku ko fiye...
sokoto, nigeria — Cibiyar dai tana hada hannu ne da jami’o’in kasar don samun nasarar aikin ta. Zaman lafiya da kwanciyar hankali har yanzu sun...
abuja, nigeria — Ofishin jakadancin Amurka dake Najeriya ya taka rawa sosai tare da wata cibiyar Amurka ta kasa da kasa kan tsaro da sharia’...
Duk da cewar an samu raguwar adadin jimillar makaman nukiliya zuwa kimanin 12,705 a fadin duniya, a rahotanta na shekara shekara da aka wallafa a...
Abuja, nigeria — Wata kungiya mai zaman kanta a kasar Jamus da ake kira Wash United ce ta ware ranar 28 ga watan Mayu na...
LAGOS, NIGERIA — Shi dai wannan karamin ofishin jakadancin da ake kira consulate a Turance, ana gida shi ne a acre 12.2, a wani sabon...
Washington DC — A ranar Alhamis ne ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta sanar da amincewa da sayar da dala miliyan 997 na jirage masu saukar...
WASHINGTON DC — Da yake karbar bakuncin shugaban Sashin Kasuwanci na kamfanin na Microsoft, Brad Smith, a fadar gwamnati tare da rakiyar Ministan Sadarwa da...
WASHINGTON DC — Babban sakataren ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan wadanda lamarin ya rutsa da su, ya kuma yi fatan samun sauki cikin gaggawa...
Washington D.C. — Gwamnatin Amurka ta fitar da sunayen wasu ‘yan Najeriya shida wadanda ta ayyana su a matsayin masu taimakawa kungiyar Boko Haram da...