An Bukaci Majalisun Dokokin Najeriya Su Samar Da Dokar Da Za Ta Magance Matsalar Rushewar Gine-Gine
ANAMBRA, NIGERIA – Mista Alexander Chukwunwike da ke kula da gidauniyar gine-gine ta Najeriya reshen jihar Anambra, ya bayyana wannan bukatar, biyo bayan rushewar wani...