Auren Hadiza Gabon yazo!
A kwanakin bayane mukaji labarin cewa Hadiza Gabon ta kusa yin Aure, to ga dukkan Alamu Auren nata ya matso kusa sosai, domin...
A kwanakin bayane mukaji labarin cewa Hadiza Gabon ta kusa yin Aure, to ga dukkan Alamu Auren nata ya matso kusa sosai, domin...
Hotunan bikin cika shekara 100 da kafa Kaduna
Fittaciyar jarumar wasan fina-finan Hausa wanda kuma ke fama da rikice-rikece a masana’antar a kwanakin nan, Rahama Sadau, ta sha da kyar a jami’ar Umaru...
Jam’iyyar masu ra’ayin rikau a Austriya tare da jam’iyyar masu kyamar baki sun gabatar da yarjejeniyar da suka cimma ta kafa gwamnati ga shugaban...
Matar da ake zargi da kashe mijinta, Maryam Sanda kenan a wannan hoton cikin motar gidan bursina bayan da alkali ya hana bayar da...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yana ziyara a jihar Kano da ke arewacin kasar, a karon farko tun bayan da ya zama shugaban kasa sama...
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya bijirewa karbar sammacin kotu domin ba da shaida kan zargin cin hanci da rashawa da ake yi wa...
Matar nan da ake zargi da kashe mijinta, wato Maryam Sanda, ta bayyana a gaban wata babbar kotu a Abuja a yau Juma’a. Lauya mai...
Zuwa ga mazan Facebook YA ISA HAKA, laifin Maryam Sanda ya tsaya kanta ita daya, kuna aibanta mata kuna zaginmu kan laifin wata wanda ko...
Hajiya Maimuna Aliyu mahifiya ga Maryam Sanda matar marigayi Bilyaminu Bello Halliru ‘yar asalin garin Izge ce dake karamar hukumar Gwoza a Jihar Borno. Ta...
Wallahi Zan Iya Auren Maryam Sanda Idan har tagama iddah, kuma tagama fuskantar shari’a, tsaf zan iya auran ta kuma muzauna lafiya muddin tace tana sona.
Wani abokin marigayi Bilyamin Muhammad Bello, wanda ya gamu da ajalinsa a hannun matarsa Maryam Sanda a daren Asabar 18 ga watan Nuwamba, Habib Gajam...
Majiyar jami’an tsaro kasar Borkina Faso ta bada labarin cewa wasu yan bindiga sun kai hare-hare kan jami’an tsaron kasar da suke aiki a...
Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya kori mataimakinsa Emmerson Mnangagwa daga mukamin mataimakin shugaban kasar saboda zargin rashin yi masa biyayya. Kafafen watsa labarai sun...
Following the agitations by various ethnic groups include Indigenous People of Biafra , the Arewa (the Hausa) Community in Ogun State has warned its members...
Daga Bello Hamza. Akwai kasahhe goma da suka fi hadari a Afirka, sakamakon rashin zama da kuma wadansu hadu da za aiya fuskanta a cikinsu....
TALLACE-TALLACE Idan kuna bukatar mu tallata muku hajojinku ko wasu harkoki naku a shafukanmu, kuna iya tuntubar mu a adireshinmu na email kamar haka:...
Sojojin Najeriya sun zagaye gidan Nnamdi Kanu jagoran kungiyar IPOB mai fafutukar kafa kasar Biafra, dake Umuahia babban birnin jihar Abia. Kasancewar sojoji a...
Aisha Alhassan ministar harkokin mata ta isa wurin taron majalisar zartarwa ta tarayya da misalin karfe 10:45 na safe inda ta samu kyakkyawar tarba daga...
Hukumar EFCC ta sake gano wani katafaren shago a Babban birnin tarayya Abuja mallakar Uwargidan Tsohon Shugaban Kasa, Patience Jonathan wanda aka kiyasta kudinsa a...