Dakarun Sojojin Saman Nijeriya Sun Ragargaza Sansanin ‘Yan Boko Haram A Dajin Sambisa
Rundunar sojojin sama ta Operation LAFIYA DOLE, ta ragargaji ‘yan Boko Haram a dajin Sambisa da ke jihar Borno. Kakakin rundunar sojin, Manjo Janar John...
Rundunar sojojin sama ta Operation LAFIYA DOLE, ta ragargaji ‘yan Boko Haram a dajin Sambisa da ke jihar Borno. Kakakin rundunar sojin, Manjo Janar John...
Gwamnatin Nijeriya ta sake yaye tubabbun ‘yan Boko Haram sama da 300, bayan sun dauki tsawon lokaci ana sauya musu tunani tare da koyar da...
Akalla ma’aikatan agaji su biyar da aka sace a jihar Borno mayakan Boko Haram suka hallaka su. Ma’aikatan agajin na tafiya ne daga Maiduguri ya...
A cikin sakon bidiyon da shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya sake mai dauke da minti daya da dakika 42, ya bayyana cewa ba...
Rundinar sojojin Nijeriya ta tabbatar mana da labarin cewa ran maza shugaban sojojin Nigeria Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya baci, domin shugaban sojojin ya...
Ali Ndume, shugaban kwamitin majalisar dattawa kan harkokin sojoji ya ce za a cigaba da fama da matsalar yan tada kayar baya a yankin arewa...
Dakarun sojojin kundunbala na Nijeriya da hadin gwiwar mayaka ‘yan sa kai Civilian JTF reshen karamar hukumar Bama a jihar Borno, sun samu nasarar farautar...
Mayakan Kungiyar Boko Haram sun Kaiwa tawagar Gwamnan Jihar Borno Babagana Zulum hari. Jaridar TheCable ta ruwaito cewa, an farmaki tawagar Gwamnan ne a Konduga...
Rundunar sojan Najeriya na cigaba da samun nasara a fafatawar da take da mayakan kungiyar Boko Haram. Sakamakon luguden wuta ta sama da kuma kasa...
Wasu mutane da ake kyautata zaton mayakan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari wani gari dake karamar hukumar Michika ta jihar Adamawa ranar Litinin....
Wasu al’ummomi dake karakashin karamar hukumar Monguno ta jihar Borno sun fuskanci hare -hare daga mayakan kungiyar Boko Haram a daren jiya. Wani mazaunin yankin...
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya gayyaci manyan hafsosin sojan kasar nan zuwa wani taron gaggawa biyo bayan kisan sojojin Najeriya da kungiyar Boko Haram tayi....
Majalisar dattawa a ranar Alhamis ta yanke shawarar tura wata tawagar wakilai da za su ziyarci sojojin dake yaki da yan ta’addar kungiyar Boko Haram...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kama wata mata yar kunar bakin wake wacce ta yi yunkurin shiga birnin Maiduguri. A wani sako da rundunar...
Yan ta’addar Boko Haram sun kai hari kan al’ummar dake Bale Shuwa a karamar hukumar Jere ta jihar Borno. Harin ya tilastawa daruruwan magidanta kwarara...
Manoma biyu Yan kungiyar Boko Haram suka kashe a kauyen Kuwa-Yangewa dake kan hanyar Maiduguri zuwa Damboa. Mai rikon muƙamin kwamandan rundunar sojan Najeriya ta...
Manoma biyu Yan kungiyar Boko Haram suka kashe a kauyen Kuwa-Yangewa dake kan hanyar Maiduguri zuwa Damboa. Mai rikon muƙamin kwamandan rundunar sojan Najeriya ta...
Yan kungiyar Boko Haram sun kashe mutane 63 a wani ƙauye da ake kira,Malari a jihar Borno. Wani jami’in agaji dake aiki a sansanin yan...
Aƙalla ƙananan yara 33 ne suka mutu a sansanin yan gudun hijira dake Bama a jihar Borno sakamakon ƙarancin abinci kungiyar likitoci ta Médecins Sans...
Jami’an yan sanda dake aikin musamman a jihar Borno sun gudanar da zanga-zanga a Maiduguri babban birnin jihar. Yan sandan an tura sune birnin a...