Bayan cika sharudan beli Melaye ya kai karar Babban Sifetan Ƴansanda
Sanata Dino Melaye me wakiltar mazabar yammacin Kogi a majalisar dattawa ya samu yanci bayan da ya shafe sama da makonni biyu a hannun jami’an...
Sanata Dino Melaye me wakiltar mazabar yammacin Kogi a majalisar dattawa ya samu yanci bayan da ya shafe sama da makonni biyu a hannun jami’an...
Jami’an ƴansanda sun dauke Dino Melaye sanata mai wakiltar mazabar yammacin jihar Kogi a majalisar dattawa, daga ofishin hukumar tsaro ta DSS ya zuwa ofishin...
Jami’an ƴansanda dake rufe da fuskokinsu sunyi awon gaba da Sanata Dino Melaye daga kan gadon asibitin da yake kwance ya zuwa wani wuri da...
Sanata Dino Melaye, dan majalisar dattawa dake wakiltar mazabar yammacin Kogi ya sanar da tserewarsa daga hannun masu garkuwa da mutane. A jiya ne aka...
Babban sifetan yan sanda Ibrahim Idris ya gaza bayyana gaban majalisar dattawa a karo na uku. An sa ran Idris zai bayyana a gaban majalisar...
A karshe jami’an yan sanda sun samu nasarar daukar sanata Dino Melaye ya zuwa Lokoja babban birnin jihar Kogi inda suka gurfanar da shi gaban...
Sanata mai wakiltar jahar Kogi ta yamma Dino Malaye ya baiwa shugaban kasa shawarar cewa ya kafa shirin afuwa ga barayin gwamnati...