Yau, Ranar Malamai Ta Duniya, An Bayyana Muhimmancinsu Ga Cigaban Dan Adam
PLATEAU, NIGERIA – Majalisar dinkin duniya ta kebe ranar biyar ga watan Oktoban kowace shekara a matsayin Ranar Malamai ta Duniya. Makasudin kebe ranar shi...
PLATEAU, NIGERIA – Majalisar dinkin duniya ta kebe ranar biyar ga watan Oktoban kowace shekara a matsayin Ranar Malamai ta Duniya. Makasudin kebe ranar shi...
Jihohi da dama a kasar da ta fi yawan al’umma a nahiyar Afirka na fama da rashin isasun kudaden shiga, matakin da ke kai su...
Blinken yace mutum guda ya haddasa wannan yaki kuma mutum guda zai iya kawo karshensa saboda idan Rasha ta dakatar da fada yakin zai kare....
Washington D.C. — Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ban-kwana da zauren Majalisar Dinkin Duniya yayi da yake gabatar da jawabinsa. Wannan shi ne karo...
Washington D.C. — Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ban-kwana da zauren Majalisar Dinkin Duniya yayi da yake gabatar da jawabinsa. Wannan shi ne karo...
Batun yakin Ukraine da Rasha da ya raba kan duniya, ya kasance babban batun da zai mamaye taron Majalisar Dinkin Duniya da aka bude a...
Al’ummar Birtaniya da duniya baki daya na bankwana da sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu a wata kasaitacciyar karramawa ta bankwana da aka yi mata a...
Mutane miliyan 48 ne ke fama da matsalar yunwa sakamakon matsalar canjin yanayi a wasu kasashen duniya, in ji wani rahoton da kungiyar agaji ta...
Sarauniyar Ingila, Elizabeth II ABUJA, NIGERIA – A wata hira da Muryar Amurka Malam Garba Shehu babban jami’in ya’da labarai a fadar gwamnatin Najeriya wanda...
Washington D.C. — Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya jinjinawa tsohon shugaban Tarayyar Soviet, marigayi Mikhail Gorbachev, bisa irin rawar da ya taka wajen dabbaka zaman...
Mikhail Gorbachev da ke zaman shugaban Tarayyar Soviet na karshe dai, ya rasu yana da shekaru 91 a duniya. Gorbachev dai na shan yabo kan...
Niamey, Niger — Ranar hausa ta duniya wace ta sami asali daga shawarar da wani mai amfani da Twitter ya bayar na samar da ita...
Farashin gangar danyen mai ya fado kasa da dala $95 a ranar Talata. Faduwar tasa na zuwa ne biyo bayan saka ran da ake na...
Gwamnatin Biden ta yi ikirarin halaka Shugaban kungiyar Al-Qaida Ayman al-Zawahiri a wani harin jirgin yaki mara matuki a Afganistan, marigayi al-Zawahiri mai shekaru...
abuja, nigeria — Yanayin da ya jawo mata asarar kusan kaso 81.46 na Jarinta dake waje, inda ta yi asasar kudi har Dalar Amurka $6.91bn...
Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya kara yi wa kasashen yamma kashedi kan shirinsu na lafta wa Mosko karin takunkumi. Shugaban ya ce, zai mayar...
Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya kara yi wa kasashen yamma kashedi kan shirinsu na lafta wa Mosko karin takunkumi. Shugaban ya ce, zai mayar...
sokoto, nigeria — Abin da ke nuna hakan shine yadda ake kama jama’a da wani abu mai nuna an hallaka nau’in dabbobin, kamar yadda aka...
Shirin bankin duniyar ya zai mayar da hankali ne kan kimanin mutane fiye da miliyan 66 a wadannan yankunan Afirka da aka yi ahsashen za...
A kalla mutane dubu biyu ne suka hallarci taron na wuni biyu, wanda mafi akasarinsu ‘yan jaridu ne daga sassa daban-daban na duniya. Taron na...