Manya Manyan Jami’an Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka Suka Nuna Rashin Amincewarsu Da Umurnin Trump Kan Bakin Haure
Manya manyan jami’am ma’aikatar harkokin wajen kasar Amurka kimani 900 suka nuna rashin amincewarsu da umurnin shugaban kasar na hana musulmi daga kasashen musulmi...