Najeriya Zata Hada Hannu Da China Wajen Inganta Noma Ta Hanyar Amfani Da Sabuwar Fasaha Ta JUNCAO
ABUJA, NIGERIA – Hakan zai tabbatar da cewa manoma sun rungumi dasa sabon nau’in ciyawar da ke hana zaizayar kasa da kuma samar da ayyukan...
ABUJA, NIGERIA – Hakan zai tabbatar da cewa manoma sun rungumi dasa sabon nau’in ciyawar da ke hana zaizayar kasa da kuma samar da ayyukan...
Legas, Najeriya — A Najeriya, masana a fannin kimiyya na ci gaba da kira ga jami’o’i da kwaleji-kwalejin kasar, da su mayar da hankali wajen...
WASHINGTON DC — A wata sanarwa da babban mataimaki na musamman na shugaban kasa kan harkokin yada labarai ya fitar a yau, an bayyana cewa,...
WASHINGTON DC — Bincike da bunkasa ilimi fasahar sadarwa a Najeriya na daya daga cikin manyan ayyukan hukumar ta NITDA tun kafuwar shekaru kusan 20...
Najeriya, an kaddamar da wata manhaja mai suna Rumbun Ilimi, wadda ke kunshe da bayanai a kan fannonin rayuwa da fagen ilimi daban-daban cikin harshen...
Muktar Ado matashi ne da ya yi amfani da basirarsa wajen kera mota mai amfani da hasken rana, a kokarinsa na fito da wani sabon...
Biyo bayan kaddamar da fasahar laluben yanar gizo ta 4G LTE mai sauri, kamfanin sadarwa na Globacom yace ya fadada wannan fasaha har zuwa garuruwa...
Kanfanonin dake kera motoci sun gabatar da sanfarin motocin dake amfani da wutar lantarki a yayin bikin baje kolin da ake yi a...
Hukumomin Amurka sun gargadi masu amfani da sabuwar samfurin wayar salula ta Samsung su daina amfani da ita, kuma su kashe saboda wasu da...
Majalisar dinkin duniya ta ce ba za a iya cimma kudurin samar da ilmin furamare da sakandare kyauta ga al’umar duniya nan da tsakiyar...
Shugaban shafin sada zumunta na Facebook, Mark Zuckerberg, ya ce yana alfahari da sanya harshen Hausa a manhajar shafin. Mista Zuckerberg yana magana...
Motoci marasa matuƙa sun fara yawo a kan titunan Singapore, inda mutum kan tsayar da su ya shiga kyauta domin yawo. Hakan dai wani...
Zamani na zuwa kuma ya wuce, a lokkuta da yawa mutane kan dauki wasu abubuwa a rayuwa cikin sauki. Karni na ashirin da...
Nau’in wasan nan na Pokemon Go na kan wayoyin hannu da ake gudanarwa akan titunan Turai da Amurka ya yadu a kasashe fiye...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa ta EFCC ta yi karin haske a kan dan Najeriyar nan da aka kame...
Masu bincike sun gano wata kafa a manhajar kamfanin Apple da zata iya baiwa masu kutse damar shiga na’urorin mutane musamman kwamfutar Mac da...
Rashin sa’a a juyin mulkin Turkiyya ne m misali na yadda internet – da alaka hannu ne da kayan aiki du jour na ‘yan siyasa...