Yan fashi sun kone mutum 32 | Labarai | DW
Gwamnatin kasar Madagaska ta baza jami’an tsaronta don farautar wasu da ake zargin ‘yan fashin daji ne da suka kashe mutum fiye da talatin kafin...
Gwamnatin kasar Madagaska ta baza jami’an tsaronta don farautar wasu da ake zargin ‘yan fashin daji ne da suka kashe mutum fiye da talatin kafin...
Daftarin kudirin dokar da kwamitin sulhu ya amince da shi ya bukaci mambobin kasashen yankin da su hukunta masu fashi da makami a cikin teku...
‘Yan sandan Neja sun ceto mutum 20 da ‘yan bindiaga suka yi garkuwa da su sakamakon samamen da suka kai kan sansanin ‘yan fashin daji...
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai ta sojojin Najeriya sun kashe mutanen da suka kira ‘yan ta’adda 37 a yankin arewa maso gabashin ƙasar tare da...
WASHINGTON D.C. — Rundunar sojin ruwan Najeriya ta mika ‘yan fashin tekun nan 10 da aka yankewa hukuncin daurin shekara 12 ga gidan yarin Kirikiri....
WASHINGTON D.C. — Kotun har ila yau ta ci tarar kowannensu naira dubu 250 kan dukkan laifukan da aka same su da aikatawa. Yayin yanke...
WASHINGTON D.C. — Kotun har ila yau ta ci tarar kowannensu naira dubu 250 kan dukkan laifukan da aka same su da aikatawa. Yayin yanke...
WASHINGTON D.C. — Gwamnan jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya, Abubakar Atiku Bagudu, ya kara tabbatar da shirinsa na jagorantar gayyar ceto daliban...
WASHINGTON D.C. — Zamfara na daya daga cikin jihohin arewa maso yammacin kasar da ke fama da hare-haren ‘yan bindiga. “Yayin da take aikin sintiri,...
WASHINGTON D.C. — Da yake jawabi a hedkwatar rundunar mayakan Ruwan Najeriya a Abuja,Babban hafsan Hafsoshin mayakan Ruwan kasar Ghana Rear Admiral IssaAdam Yakubu, ya...
Tawagar yan sanda masu bincike karkashin jagorancin baturen yan sanda na yankin Igando a jihar Lagos sun kama wasu mutane uku da ake zargi da...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano tayi holen wasu ‘yan fashi da makami da suke addabar al‘umma da sace sace a ciki da wajen jihar. Kakakin rundunar...
Kakakin rundunar yan sandan jihar kano, ASP. Magaji musa Majiya yace daga yanzu ba sani ba sabo ga duk wanda aka kama da laifin daba,...
Wasu ‘yan fashin shanu a kananan hukumomin, Birnin Magaji,Maru da Gusau dake a jihar zamfara sun mika makamansu ga rundunar soji dake jihar. Mai magana...
Wasu ‘yan fashi da makami sun hadu da ajalinsu a kauyen Fana dake karamar hukumar Dandi a jihar Kebbi, bayan sun tare wasu mutane da...