Dalibin Ajin Karshe Na Jami’ar Tarayya Dake Dutsinma Ya Fada Ruwa Ya Rasu
Marigayi Yusuf Abbas, wanda ke ajin karshe a jami’ar Gwamnatin Tarayya Dake Dutsinma, a jihar Katsina ya rasu ta sanadiyyar fadawa ruwan Dam din Zobe...
Marigayi Yusuf Abbas, wanda ke ajin karshe a jami’ar Gwamnatin Tarayya Dake Dutsinma, a jihar Katsina ya rasu ta sanadiyyar fadawa ruwan Dam din Zobe...
Gawurtaccen ‘dan bindiga mai garkuwa da mutane a jihar Zamfara Auwalun Daudawa tare da yaransa sun karbi da’awar Dr Ahmad Gumi sun ajiye makamansu na...
A gobe Talata ne Shugaba Muhammadu Buhari zai yi bikin aza tubalin ginin layin dogo daga Kano zuwa Maradi, wanda aka bayar a kan dala...
Tsohon matemakin shugaban kasa, kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 Alh. Atiku Abubakar ya ce “Kalubale na daya da ke fuskantar Nijeriya shi...
Bankin Duniya ya amince da ware dala miliyan 500, domin taimakawa Najeriya wajen inganta samar da hasken lantarki, shirin da ya kunshi bunkasa ayyukan kamfanonin...
Nan da lokacin da za a gudanar a Nijeriya, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) za ta samar da ƙarin mazaɓu a faɗin ƙasar. Shugaban kwamitin...
Gamayyar Kungiyoyin Ma’aikatan Jami’o’in Nijeriya sun kammala washin wukarsu ta shiga yajin aikin sai baba ta gani a yau Juma’a, 5 ga watan Fabrairun 2021....
Sabon shugaban hedikwatar tsaro, Manjo Janar Leo Irabor ya bada tabbacin cewa nan gaba kadan matsalar tsaro za ta zo karshe a Nijeriya. Majo Janar...
Shugaban hukumar yaki da masu fasa-kauri a Nijeriya Hameed Ali, ya shaida wa ‘yan jarida a birnin tarayya Abuja cewa suna jiran umarni daga gwamnati...
A yau 15 ga watan Janairu Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto da Sir Abubakar Tabawa Balewa suka cika shekaru 55 da rasuwa. An kashe marigayi...
Mai Martaba Sarkin Karaye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar ii, ya nada Alhaji Saleh Musa Saleh Kwankwaso, wanda aka fi sani da Baba Kwankwaso, wanda kani...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ce ta na nan ta na sake nazari kan hanyoyin fasaha da ta ke amfani da su a wajen...
Kudirin tattalin arziki na shekarar 2020, ya zo da sababbin manufofi da ake sa ran za su jawowa Najeriya kudin shiga tare da zabubar da...
Daya daga cikin manyan Malam Addinin Musulunci Shiekh Dakta Bashir Aliyu Unar Alfuqan, ya yi fashin baki game da yin sakin aure a cikin wasan...
Sarkin Zazzau Maimartaba Ahmed Nuhu Bamalli ya nada kanin sa Mansir Nuhu Bamalli sabon magajin garin Zazzau. Idan ba a manta ba wannan kujera ce...
Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta samar wa da naƙasassun da ke...
Shugaban hukumar ci gaban lafiya a matakin farko na Najeriya, Faisal Shuaib, ya bayyana cewa Shugaban ƙasar Muhammadu Buhari da kuma mataimakinsa, Yemi Osinbajo za...
A ƙarƙashin Shirin Bada Tallafin Kuɗi ga Matan Karkara da Gwamnatin Tarayya ke aiwatarwa, aƙalla mata 8,000 ne za su amfana a ƙananan hukumomi 44...
Idan ba a manta ba a ranar Lahadi ne Sheikh Gumi, fitaccen Malamin addinin islama, ya ziyarci wasu rugagen Fulani da suka yi kaurin suna...
Fitaccen Malamin addinin musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya shawarci masu ta’ammuli da kafofin sadarwa na zamani da su tsoraci Allah cikin abubuwan da suke...