An Kama Dinbin Jiragen Ruwa Na Satar Man Najeriya
Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya, ta sanar cewa ta Kama wasu jiragen ruwa goma sha biyu, da ke dakon mai da aka sato a yankin...
Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya, ta sanar cewa ta Kama wasu jiragen ruwa goma sha biyu, da ke dakon mai da aka sato a yankin...
Hukumar kwastan a filin jirgin saman kasa da kasa na murtala Mohammed dake legas ta kwace tare da mika wasu jirage masu sarrafa kansu da...
Kamfanoni 12 ne kawai ke aikin sarrafa wutar lantarki a kasar, bayan samun raguwar Ƙarfin wutar daga megawatts dubu 3 zuwa dubu 1,758.
Shugaba Mohammadu Buhari da yake ziyara a Ingila, yayi Allah wadai da rigingimun da ke faruwa a jamiyyar APC mai mulki, musamman ma batun shugabancin...
Wani yanki da mayakan Boko Haram suka kai hari a Najeriya
Flight Lieutenant Abayomi Dairo, a Tsakiya
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Yi Tattaki Gida Bayan Ya Idar Da Sallar Eid El-Kabir a Daura
Kazalika gwamnonin sun kara jaddada matsayarsu ta cewa Najeriya ta ci gaba da zama a matsayin kasa dunkulalliya bisa tsari na adalci.
Shugaban hukumar ta EFCC shiyar Sakkwato kan gano wasu kamfunan hada-hadar kudade na bogi
Gungumin ‘Yan Bindiga
Mutanen Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe
Dubban masu zanga-zangar nuna takaicin rashin tsaro a jihar Nejan Najeriya, sun kwashe sa’o’i da dama, inda suka rufe babbar hanyar mota da ta tashi...
An Gudanar da Jana’izar Babban Hafsan Sojin Najeriya, Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja
Kwamishinar Mata, Zahra’u Muhammad, hagu Ummi Zeezee, dama (Instagram / Ummizeezee).
Shugaba Muhammadu Buhari cikin kayan Soja tare da ministan tsaro Janar Mansur Dan Ali mai ritaya da sauran jami’an hafsoshin sojan Najeriya wajen kaddamar da...
Fulani masu garkuwa da mutane
Mayakan Boko Haram Sun Sake Kai Wani Hari
Lokacin wata janai’za da aka yi a karamar hukumar shinkafi.
‘Yan bindiga
Matsalar garkuwa da mutane na kara zama babbar barazana ga mazauna wasu yankunan babban birnin tarayyar Najeriya Abuja.