Annobar corona na shirin karewa, inji WHO | Labarai | DW
Tedros Adhanom Ghebreyesus ya ce a yanzu duniya na cikin gagarumin sassauci na annobar, inda ya kara da cewa da hukumarsa ba ta dauki matakan...
Tedros Adhanom Ghebreyesus ya ce a yanzu duniya na cikin gagarumin sassauci na annobar, inda ya kara da cewa da hukumarsa ba ta dauki matakan...
A karon farko a kasar Ghana, an gano mutum biyu da suka mutu, bayan da suka kamu da cutar nan mai suna Marburg, cutar mai...
Mai shekaru 57 a duniya dan asalin kasar Habasha, ya yi tazarce a matsayin darakta janar na hukumar ta WHO din ne bayan da aka zabe...
abuja, nigeria — Taken satin rigakafi na duniya na bana shine Fatan tsawon rayuwa ga kowa. Domin kokarin hada kan alumma wajen yin rigakafi, ta...
WASHINGTON DC — Afrigen yana daya daga cikin kamfanonin da ke shiga cikin cibiyar da ke samun goyon bayan Hukumar Lafiya ta Duniya don samar...
Babban darakatan kai daukin kiwon lafiya na gaggauwa a hukumar ta WHO Dakta Michael Ryan ne ya bayyana hakan, sai dai ya ce wannan ba...
Babban darakatan kai daukin kiwon lafiya na gaggauwa a hukumar ta WHO Dakta Michael Ryan ne ya bayyana hakan, sai dai ya ce wannan ba...
WASHINGTON DC — Ma’aikatar ta ce gwaje -gwajen sun tabbatar da wani nau’in kwayar cutar mai kamuwa da cutar Shan inna. Ma’aikatar ta ce za...
WASHINGTON DC — Wakilan Kungiyoyin Lafiya da suka hada hukumar lafiya ta duniya (WHO), hukumar lafiya matakin farko ta kasa (NPHCDA), Asusun kula da kananan...
Matshidiso Rebecca Natalie Moeti ta ce an samu wannan ci gaba ne a nahiyar da ke da yawan al’umma biliyan daya da miliyan 300, sakamakon...
ABUJA, NIGERIA — Yayin da take jawabi a wani taron tattaunawa na masu ruwa da tsaki da majalisar wakilai ta shirya, shugaban hukumar kula da...
A yayin da ake shirin kamalla taron kasashen duniya masu karfin tattalin arziki wato G7, batun kamanta daidaito a yakar annobar coronavirus zai kasance batun...
A yayin da ake shirin kamalla taron kasashen duniya masu karfin tattalin arziki wato G7, batun kamanta daidaito a yakar annobar coronavirus zai kasance batun...
WASHINTON DC — Binciken hukumar lafiya ta duniya ya tabbatar da cewa akwai akalla cututtuka 500 wadanda ke kama jama’a kuma akwai tabbacin cewa daga...
WASHINGTON DC — Ana kuma bukatar yin allurar rigakafi don dakile cutar a Zabarmari da babban birnin jihar Maiduguri. “Muna cikin tattaunawa da hukumomi kuma...
WASHINGTON DC — Ana kuma bukatar yin allurar rigakafi don dakile cutar a Zabarmari da babban birnin jihar Maiduguri. “Muna cikin tattaunawa da hukumomi kuma...