AREWA24news

AREWA24news

kano

Recent
  • Most Voted
  • Most Viewed
  • Most Discussed
  • Recent
  • Featured
  • Random
  • Gwamnatin Kano Na Fuskantar Kalubalen Karancin Ma’aikata A Fannin Kiwon Lafiya

    Kano, nigeria —  Wata kiddiga da hukumomin lafiya na jihar suka fitar ta nuna cewa, la’akari yawan al’uma kimanin miliyan 20, jihar Kano na bukatar...

    admin
    by admin
    6 months ago6 months ago
  • An Gudanar Da Taro Kan Yadda Za A Magance Matsalar Cin Zarafin Mata Da ‘Yan mata A Najeriya

    Kano, Najeriya —  A yayin wani taro na yini guda a Kano da kungiyar WRAPA mai rajin wayar da kan mutane game da hakkokin mata...

    admin
    by admin
    6 months ago6 months ago
  • Karyewar Wata Gada A Wasu Kananan Hukumomin Jihar Jigawa Ya Dakatar Da Hada-hadar Yau Da Kullum

    JIGAWA, NIGERIA – Mamakon ruwan sama da ake samu akai-akai a daminar bana ya zo da kalubale ga manoma da magidanta dake rayuwa a birni...

    admin
    by admin
    6 months ago6 months ago
  • Buhari’s former aide, Sharada declares interest in Kano guber election

    President Muhammadu Buhari’s former media assistant and member, House of Representatives, Shaaban Ibrahim Sharada, on Saturday declared his interest in the governorship election in Kano....

    admin
    by admin
    7 months ago7 months ago
  • APC Ba Za Ta Kai Labari Ba A Zaben 2023 – PDP

    Washington D.C. —  Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya, ta yi kira ga jam’iyya mai mulki ta APC, da kada ta bata lokacin wajen...

    admin
    by admin
    7 months ago7 months ago
  • Atiku Ya Isa Kano Don Karbar Shekarau Da Ke Shirin Sauya Sheka Zuwa PDP

    Washington D.C. —  Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da sauran shugabannin jam’iyyar sun sauka a Kano. Babbar jam’iyyar adawar na shirin...

    admin
    by admin
    7 months ago7 months ago
  • New Kano CP assumes duty

    The newly posted Commissioner of Police in Kano State CP Abubakar Lawan has assumed duty. This was contained in a press...

    admin
    by admin
    7 months ago7 months ago
  • Jihar Kano Za Ta Kaddamar Da Gagarumin Shirin Kare Lafiyar Uwaye Da Jarirai.

    KANO, NIGERIA – Hakan dai na zuwa ne a dai-dai lokacin da kwararraru kan kiwon lafiyar al’umma ke nanata muhimmancin shayar da jarirai nonon uwa...

    admin
    by admin
    7 months ago7 months ago
  • Matsalolin Tsaron Na Tasiri A Rashin Fahimtar Addini-Kwararru

    Kano, Nigeria —  Bisa ga bayanan kwararru, wasu daga cikin matsalolin tsaron na Najeriya na da nasaba da banbancin fahimtar addini. Dangane da haka ne,...

    admin
    by admin
    7 months ago7 months ago
  • Kano father, son drown in well

    A 60-year-old father, Malam Bala and his son, Sunusi Bala, 35, drowned on Wednesday in Kano. The duo lost their lives in Sabon Garin Bauchi,...

    admin
    by admin
    7 months ago7 months ago
  • Kano pilgrim dies in Saudi Arabia

    The Kano State Pilgrims Welfare Board on Saturday confirmed the death of one pilgrim, Sani Idris-Muhammed, in Saudi Arabia during the 2022 Hajj. Alhaji Muhammed...

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago
  • Majalisar Malamai Ta Yi Magana.

    Kano, Nigeria —  Rundunar yan sanda a Kano ta ce ta kama 6 daga cikin Jami’an rundunar tsaro ta Vigilante da ake zargi da hannu...

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago
  • Yan sanda sun kama kwayar Tramadol ta miliyan ₦25 a Kano

    Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani mai suna Abba Musa mazaunnin jihar ɗauke da kwayar Tramadol da darajarta ta kai miliyan...

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago
  • Wasu mutane sun yi kokarin halaka wata mata a Kano

    Wasu mutane da ba a san ko suwaye ba sun nemi halaka wata matar aure bayan da suka daure ta da igiya. Lamarin ya faru...

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago
  • Kotu Ta Yanke Wa Abdulmalik Tanko Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Kisan Hanifa Abubakar

    KANO, NIGERIA – A zaman kotun na ranar Alhamis 28 ga watan Yuli, a karkashin jagorancin mai shari’a Usman Na’Abba, yace kotun ta gamsu da...

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago
  • Kotu ta yanke hukuncin kisa kan makashin Hanifa | Labarai | DW

    Hukuncin Koton da ke birnin Kano a arewacin Najeriya, ya biyo bayan shari’a na tsawon watanni shida tun bayan faruwar lamarin a karshen shekarar 2021....

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago
  • Kungiyar Kwadago Ta NLC Reshen Kano Ta bi Sahun Masu Zanga-Zangar Goyon Bayan Asuu

    Kano, Nigeria —  A jawabinsa, Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnonin jihohin Najeriya za su sanya baki domin sasanta takaddamar da ke wakana...

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago
  • An haramta amfani da Adaidaita Sahu daga 10:00 na dare a Kano

    Gwamnatin jihar Kano ta dakatar amfani da babur ɗin Adaidaita sahu daga karfe 10:00pm zuwa 06:00 na safe. Wata sanarwar da kwamishinan yaɗa labaran jihar,...

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago
  • An haramta amfani da Adaidaita Sahu daga 10:00 na dare a Kano

    Gwamnatin jihar Kano ta dakatar amfani da babur ɗin Adaidaita sahu daga karfe 10:00pm zuwa 06:00 na safe. Wata sanarwar da kwamishinan yaɗa labaran jihar,...

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago
  • ‘Yan Kano Sun Maida Martani Kan Matakin Takaita Zirga Zirgar Baburan A Daidaita Sahu

    KANO, NIGERIA – A cikin wata sanarwar gwamnati da kwamishinan yada labarai Mohammed Garba ya sanya wa hannu, ta ce daga yanzu gwamnatin jihar ta...

    admin
    by admin
    8 months ago8 months ago

Recent Posts

  • Dauda ya lashe zaben gwamnan jihar Zamfara
  • Conte zai bar Tottenham cikin makon nan, Arsenal ta yi wa Odegaard tayin zama da Gunners zuwa 2030
  • Me ya sa Amurka da ƙawayenta suka mamayi Iraqi, shekaru 20 da suka gabata?
  • Matsalolin da aka fuskanta lokacin zaɓen gwamna a wasu jihohin Najeriya
  • Sakamakon zaben gwamna a Katsina cike yake da magudi — Lado Dan Marke

Recent Comments

No comments to show.
© 2023 All Rights Reserved

log in

Connect with:
Facebook Google Twitter

Forgot password?
Captcha!

reset password

Back to
log in