Equatorial Gini ta soke hukuncin kisa | Labarai | DW
Shekaru akalla takwas aka kwashe ba tare da an aiwatar da hukuncin kisa a Equatorial Gini ba kafin Shugaba Teodoro Obiang ya rattaba hannu a...
Shekaru akalla takwas aka kwashe ba tare da an aiwatar da hukuncin kisa a Equatorial Gini ba kafin Shugaba Teodoro Obiang ya rattaba hannu a...
TARABA, NIGERIA – A ci gaba da kokarin samar da zaman lafiya Kwamandan da ya jagoranci artabun hadin gwiwa da ya hada da ‘yan banga,...
Gwamnatin kasar Madagaska ta baza jami’an tsaronta don farautar wasu da ake zargin ‘yan fashin daji ne da suka kashe mutum fiye da talatin kafin...
KANO, NIGERIA – A zaman kotun na ranar Alhamis 28 ga watan Yuli, a karkashin jagorancin mai shari’a Usman Na’Abba, yace kotun ta gamsu da...
Hukuncin Koton da ke birnin Kano a arewacin Najeriya, ya biyo bayan shari’a na tsawon watanni shida tun bayan faruwar lamarin a karshen shekarar 2021....
Sojojin Mali goma sha biyar da fararen hula uku ne suka rasa rayukansu a jerin hare-hare da ‘yan ta’adda suka kai a kasar Mali. Bayan tabbatar...
A karon farko a kasar Ghana, an gano mutum biyu da suka mutu, bayan da suka kamu da cutar nan mai suna Marburg, cutar mai...
Yan sanda a Amirka sun ce sun yi nasarar kama mutumin da ya bude wuta kan jama’a a lokacin da ake tsakiyar faretin bikin ranar...
Yan sanda a Amirka sun ce sun yi nasarar kama mutumin da ya bude wuta kan jama’a a lokacin da ake tsakiyar faretin bikin ranar...
Majalisar Dinkin Duniya, ta yi kira ga hukumomin kasar Sudan da su kaddamar da bincike mai zaman kansa, bayan kisan da jami’an tsaron kasar suka...
Akalla mutum 26 ne aka tabbatar da cewa sun salwanta a wani hari da aka kai wa lardin Akwaya da ke a yankin kudu maso...
Kotun Koli a Amirka ta zartas da hukuncin bai wa jama’a da shekarunsu na mallakar bindiga ya kai, izinin yawo da bindiga don kare kansu...
Kotun Koli a Amirka ta zartas da hukuncin bai wa jama’a da shekarunsu na mallakar bindiga ya kai, izinin yawo da bindiga don kare kansu...
Babban jami’ar kare hakkin dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi maraba da mataki majalisar dokokin kasar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya wajen soke dokar...
Rabon da a aiwatar da hukuncin kisa a kasar da yaki ya daidaita dai, tun a shekara ta 1981. Dokar dai za ta fara aiki...
Haka nan ma wasu manyan mutane uku na daga cikin wadanda suka halaka, baya ga dinbin wadanda suka samu munanan raunuka. Tuni dai aka bayyana...
Jami’an tsaron sun yi nasarar cafke mutumin dan kasar Iraki da ya kitsa hallaka tsohon shugaban kasar George W. Bush. Mutumin mai suna Shihab Ahmed...
Yara masu kananan shekaru akalla goma sha tara aka tabbatar sun mutu a sakamakon harin da wani matashi ya kai kan wata makarantar firamare ta Robb...
Kungiyar kare hakkin bil Adama ta Amnesty International ta bayyana cewa adadin hukuncin kisa ya sake karuwa a duniya a cikin shekarar da ta gabata....
lagos, nigeria — Shekara hudu da suka gabata ne dai yan sanda suka kama Peter Nielsen, dan shekaru 54 a duniya da laifin kashe matar...