EU ta yi tir da harba makami mai linzami a Japan | Labarai | DW
A cewar kakakin kungiyar wannan ba komai bane face takalar fada, wanda ya yi hannun riga da ka’idojin kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya EU...
A cewar kakakin kungiyar wannan ba komai bane face takalar fada, wanda ya yi hannun riga da ka’idojin kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya EU...
A cewar kakakin kungiyar wannan ba komai bane face takalar fada, wanda ya yi hannun riga da ka’idojin kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya EU...
Wata sanarwa da fadar mulki ta White House ta fitar ta ce shugabannin Amirka da Japan sun tattauna ta wayar tarho, inda Biden ya sake tabbatar...
Wata sanarwa da fadar shugaban Rasha Putin ta fitar, taa nunar da cewa ya tattauna da shugaban mulkin sojin kasar Mali ta waya Assimi Goita, inda...
A lokacin da ya yi bayyani a shafinsa na Instagram, Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Nasser Kanani ya ce “Ya kamata Joe Biden ya yi...
Kyaftin Traore ya fada a cikin wata sanarwa da ya fitar cewar wannan aikin na ECOWAS ko CEDEAO, ana yin sa ne don tuntubar sabbin mahukuntan...
A lokacin da yake tsokaci a birnin Geneva, shugaban hukumar ta UNHCR Filippo Grandi ya yaba da kudurin tsohuwar shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel na...
Japan ta gargadi mazauna yankunan arewa maso gabashin kasar ta su kauracewa yankin inda daga bisani gwamnatin kasar ta ce makami mai linzami da Koriya...
Shugaban addini na Iran Khamenei ya yi amfani da wannan mataki wajen nuna jimamin mutuwar matashiya Mahsa Amini a hannun jami’an tsaro. Amma kuma a...
Kwamandan rundunar ‘yan sandan kasar Mohamed Moalim Ali ya ce ko baya ga muutane da suka mut, hari ya kuma raunata mutane 10. Wani ganau ya...
Wannan likita Svante Pääbo mai shekara 67 a duniya da ke da zama a tarayyar Jamus, ya kaddamar da gwaje-gwajen kwayoyin hallitar bil’Adama shekaru 13...
Shugaba Jair Bolsonaro da abokin hamayyarsa mai ra’ayin kawo sauyi Luiz Inacio Lula da Silva, za su fafata a zagaye na biyu na zaben shugabancin...
Shugaba Jair Bolsonaro da abokin hamayyarsa mai ra’ayin kawo sauyi Luiz Inacio Lula da Silva, za su fafata a zagaye na biyu na zaben shugabancin...
Shugaban kungiyar matasan yankin Anayey Bandigama ya ce mayakan kungiyar ADF ne suka kai hari na kauyen Kyamata da ke lardin Ituri. Hukumomi sun kuma...
Shugaban kungiyar matasan yankin Anayey Bandigama ya ce, suna zargin mayakan kungiyar ADF ne suka kai harin. Hukumomi sun kuma sanar da cewa tuni aka...
Bayan wasu makonni na yakin neman zabe mai matukar zafi a Brazil, a wannan Lahadin ‘yan kasar sun fita rumfunan zabe inda za su zabi...
Dakarun Rasha sun tabbatar da janyewa daga garin Lyman na yankin Donesk da ke gabashin Ukraine. Hakan na zuwa ne bayan da Rasha ta yi...
A Asabar din ne Najeriyar ke cika shekaru 62 da samun ‘yanci daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya, bikin da ke zuwa daidai lokacin da...
Gwamnatin Ukraine ta ce ta yi wa dubban dakarun Rasha kawanya a kusa da wani yanki da ke cikin garuruwa hudu da Shugaba Putin ya...
Shugaban na Ukraine ya ce hakan wani mataki na tabbas ne da kasar ta dauka domin nuna himmatuwarta ga bukatar shiga kungiyar. Mr. Zelenskyy ya...