Kungiyar IOM ta ceto bakin haure | Labarai | DW
Kungiyar kula da kaurar jama’a IOM ta ce galibi wadanda aka ceto sun bata ne a yayin da suke kokarin dawowa daga Libiya, ko da...
Kungiyar kula da kaurar jama’a IOM ta ce galibi wadanda aka ceto sun bata ne a yayin da suke kokarin dawowa daga Libiya, ko da...
Hatsarin ya faru ne a yayin da mazauna yankin suka yi dandazo kan tankar man don dibar ganima, lamarin da ya haifar da gobarar wasu...
Tashoshin talabijin da dama na kasar sun ruwaito yadda masu boren suka yi nasarar kutsawa cikin ginin majalisar dokokin Libiya tare da lalata abuwa da...
Kakakin majalisar dokokin kasar Aguila Saleh da shugaban majalisar kolin kasar Khaled Al-Mishri sun gana a birnin Geneva na tsawon kwanaki uku, domin tattaunawa kan...
Rahotanni sun nunar da cewa bakin hauren da suka fito daga Libiya, na kokarin tsallakawa Turai ne da suke yi wa kallon tudun mun tsira....
Sabon firaminita Fathi Bachagha da ke samun cikakken goyon bayan majalisar shu’ra ta gabashin kasar ya shiga babban birnin kasar ne tare da rakiyar wasu...
Sabon firaminita Fathi Bachagha da ke samun cikakken goyon bayan majalisar shu’ra ta gabashin kasar ya shiga babban birnin kasar ne tare da rakiyar wasu...
Sabon Firaminita Fathi Bachagha da ke samun cikakken goyon bayan majalisar shu’ra ta gabashin kasar Libiya ya shiga babban birnin kasar ne tare da rakiyar...
Shugaba Fathi Bachagha da kansa ne ya jagoranci taron, wanda ya kira a sahihance bayan da suka samu tabarrukin majlisar dokokin gabashin kasar, mai tazarar...
Hukumar kula da kauran jama’a ta duniya ta gano gawawakin wasu mutane 6 bayan da wani kwale-kwalen katako dauke da bakin haure kimanin 35 ya...
‘Yan majalisa 92 ne suka kada kuri’ar amincewa da gwamnatin Fathi Bashagha daga cikin 101 da suka halarcin zaman a birnin Tobruk da ke gabashin...
Al’ummar kasar Libya sun gudanar da taron cike da alhini kan halin da kasar ta tsinci kanta na rikici da kuma rashin tabbas. A rana...
Bangaren Khalifa Haftar na Libiya ya amince da matakin Majalisar Dokokin kasar na zaben Fathi Bashagha a matsayin wanda ake kyautata zato zai zama sabon...
Bangaren Khalifa Haftar na Libiya ya amince da matakin Majalisar Dokokin kasar na zaben Fathi Bashagha a matsayin wanda ake kyautata zato zai zama sabon...
Da safiyar wannan Alhamis din ne rahotanni suka tabbatar da kai wa Firaminista Abdulhamid al-Dbeibah, inda aka ce ya tsira da ransa. Masu aiko da...
Yawancin wadanda ke cikin jirgin sun fito ne daga kasashen Masar da Sudan da Iritriya da Bangaladesh duk a kokarin neman mafita na rayuwa mai...
Hukumar kula da yan gudun hijira ta duniya ta dawo da wasu yan Najeriya su 160 gida daga birnin Tirabulus na kasar Libiya. Wadanda aka...
Stefanou Pontesilli, jakadan kasar Italiya a Najeriya ya ce akalla yan Najeriya da ba su gaza 1500 ne suke zaman gidan yari a kasar. Pontesilli,ya...
Wata kotun daukaka kara a kasar Libiya ta wanke daya daga cikin ƴaƴan tsohon shugaban kasar Kanal Mu’ammar Gaddafi bisa tuhumar da ake yi masa...
Gwamnatin tarayya a ranar Lahadi ta kwaso yan Najeriya 480 da suka makale a ƙasar Libya. Kwaso yan ragowar Najeriya sama 4511 biyo baya bada...