Kungiyar Tuntubar Arewa Ta ACF Ta Tattauna Kan Batutuwan Tsaro, Yajin Aiki, Da Ambaliyar Ruwa
KADUNA, NIGERIA – Kungiyar ta ACF wadda ta gudanar da babban taronta na zangon karshen shekara a garin Kaduna, ta ce akwai bukatar samar da...
KADUNA, NIGERIA – Kungiyar ta ACF wadda ta gudanar da babban taronta na zangon karshen shekara a garin Kaduna, ta ce akwai bukatar samar da...
ABUJA, NIGERIA – Kwamitin da Hafsan Hafsoshin Najeriya General L E O Irabor ya hada don ceto sauran fasinjojin jirgin kasan da aka yi garkuwa...
abuja, nigeria — Wannan yunkuri na zuwa ne yayin da aka kasa cimma matsayar kawo karshen yajin aikin da kungiyar ta ASUU ke yi da...
ABUJA, NIGERIA – Hukumar Kula da ayyukan ‘yan sandan Najeriyar, wacce ta shafe kwanaki tana gudanar da taronta karo na goma sha biyar a birnin...
PLATEAU, NIGERIA – Majalisar dinkin duniya ta kebe ranar biyar ga watan Oktoban kowace shekara a matsayin Ranar Malamai ta Duniya. Makasudin kebe ranar shi...
WASHINGTON, D.C. – A shekarar 2019, BBC ta yi amfani da wani dan jaridan da ya yi shigar burtu wajen fallasa yadda ake cin zarafin...
KADUNA, NIGERIA – Hukumar wanzar da zaman lafiyar, wadda ta kira wani taron masu ruwa da tsaki, ta ce ta na sane da yankunan da...
kano, nigeria — Gwamnatin jihar Kano ce ke tuhumar Mr Frank Geng da kashe Ummukulsum Sani wadda aka fi sani da Ummita. Mr Geng mutumin...
Washington D.C. — Jam’iyyar All Progressives Party (APC) mai mulki a Najeriya, ta yi karin haske game da dalilin da ya sa dan takarar mukamin...
TARABA, NIGERIA – SP Abdullhi Usman kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar Taraba ya tabbatar mana da cewa ‘yan bangan da ake zargin sun ware kansu...
abuja, nigeria — A taron manema labaru a Abuja, shugaban kungiyar Alh. Musa Kurra Abubakar ya ce hukumar kwastam din bata yin aiki tare da...
lagos, nigeria — Hukumar ta kai samamen ne a cikin gidajen wani mutum mai suna Ugochukwu Nsofor Chukwukabia dake rukunin gidajen Victoria Garden City a...
KADUNA, NIGERIA – Rahotanni dai sun ce wasu Fulani biyu ne su ka shiga Birnin Gwari sayayya sai wasu suka fara zarginsu, wanda hakan ya...
NASARAWA, NIGERIA – Babban hafsan sojan kasa Laftanar Janar Faruk Yahaya ya bayyana haka a taron kaddamar da rijiyar da a ka karawa da na’urar...
SOKOTO, NIGERIA – Wannan na zuwa ne lokacin da dubban yara su ka yi bankwana da karatu sanadiyyar halin da suka samu kansu ciki na...
sokoto, nigeria — Wannan na zuwa ne lokacin da wasu kasashen duniya ke fama da wasu matsaloli da kan iya yin Illa ga zaman lafiya....
KANO, NAJERIYA — Yanzu haka dai ‘yan Najeriya na ci gaba da fashin baki da tofa albarkacin baki kan yadda ya kamata ‘yan siyasa da...
A Asabar din ne Najeriyar ke cika shekaru 62 da samun ‘yanci daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya, bikin da ke zuwa daidai lokacin da...
kebbi, nigeria — A jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya, wani babban jami’in dan sanda mai kula da yanki, wato “Area Commander” ACP...
Jihohi da dama a kasar da ta fi yawan al’umma a nahiyar Afirka na fama da rashin isasun kudaden shiga, matakin da ke kai su...