Majalisar Dokokin Jihar Kano Ta Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Sarki Sunusi
Majalisar dokokin jihar Kano,ta kafa kwamitin bincike mai wakilai 8,da zai binciki zarge -zargen da akewa Sarkin Kano Muhammad sunusi II. Kafa kwamitin binciken ya...
Majalisar dokokin jihar Kano,ta kafa kwamitin bincike mai wakilai 8,da zai binciki zarge -zargen da akewa Sarkin Kano Muhammad sunusi II. Kafa kwamitin binciken ya...
Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya kafa harsashen ginin katafaren sababbin shaguna da aka yi wa...
Yansanda a birnin Abuja na tarayyar Nigeria sun tarwatsa taron yan shia mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzagi wadanda suke zanga zangar neman a saki malaminsu...
Wasu ‘yan Nijeriya sun farga akan yadda wasu da yawa daga cikin ‘yan majalisu da ministocin Nijeriya wadanda suka rike mukaman gwamnati a baya...
Mahukutan a Nijeriya sun bayyana cewar mata ‘yan kungiyar Boko haram sun shigo da wata sabuwar dabara ta kai harin kunar bakin wake...
Gwamnatin Neja ta sha alwashin cigaba daga turban da tsohuwar gwamnatin Injiniya Abdullahi Abdukadir Kure ta faro, domin a cewarta, gwamnatinsa ta fuskanci alkiblar...
Shugaban Ghana ya sanar da amincewar kasarsa kan aikewa da sojoji zuwa kasar Senegal domin shiga cikin sahun rundunar hadin gwiwa ta kungiyar bunkasa...
Fadar shugaban Nijeriya ya sanar da cewa shugaban Nijeriyan Muhammadu Buhari ya tura wata tawaga ta manyan jami’an gwamnatin kasar zuwa jihar Borno don...
Rahotanni daga jihar Borno na cewa, mutane da dama ne ake fargabar sun rasa rayukansu bayan da jiragen yakin sojin Nijeriya suka jefa bama-bamai...
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya ce shirin bayar da tallafin karo karatu a kasashen ketare da tsohuwar Gwamnatin jihar tayi duk zamba...
A jiya Laraba, gwamnatin Tarayya ta yanke huldar jakadancin da kasar Taiwan inda ta rufe ofishin jakadancin kasar da ke babban birnin tarayya Abuja,...
Mista Festus Akanbi, wanda shi ne kakakin ma’aikatar kudi na kasa ya bayyana cewa gwamnatin Nijeriya ta haramta shigo da akalla kayayyaki...
A ranar 5 ga watan Disamba ne, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daga ranar 1 ga watan Janairun 2017, an haramta shigo da Motoci...
Babban hafsan hafsoshin sojin kasa na Nijeriya Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai ya sanar da cewa Nijeriya za ta tura da sojoji 800 zuwa yankin...
Hukumar ‘yan Sandan Najeriya za ta bude cibiyar MOPOL a Garin Kafanchan da ke Kudancin Jihar Kaduna. Wannan yana cikin kokarin Gwamnati na kawo...
A sakonsa ga al’ummar Nijeriya na sabuwar shekarar 2017, Shugaba Muhammad Buhari ya nemi kungiyar Shi’a da na kungiyoyin tsagerun Niger Delta kan su...
Shugaban rundunar Sojojin Operation Lafiya Dole, Manjo Janar Lurky Irabor ya mika wa Shugaba Muhammad Buhari ainihin tutar da Shugaban Boko Haram, Abubakar...
A fanin siyasa kuwa rigingimun da ke faruwa a jamiyyar adawa ta PDP baya ga darewa gida biyu da ma kama hanyar rushewa, yayin...
Mayakan Kungiyar Boko Haram akalla guda 31 suka mika wuya ga hukumomin Jihar Diffa da ke fama da tashin hankalin na Boko Haram. Ministan cikin...
Majiyar sojojin Nigeria ta bayyana cewa yan gudun hijira kimani 3000 suka koma gidajen bayan a arewa maso gabacin jihar Borno bayan fatattakon mayakan...