Kungiyar Tuntubar Arewa Ta ACF Ta Tattauna Kan Batutuwan Tsaro, Yajin Aiki, Da Ambaliyar Ruwa
KADUNA, NIGERIA – Kungiyar ta ACF wadda ta gudanar da babban taronta na zangon karshen shekara a garin Kaduna, ta ce akwai bukatar samar da...
KADUNA, NIGERIA – Kungiyar ta ACF wadda ta gudanar da babban taronta na zangon karshen shekara a garin Kaduna, ta ce akwai bukatar samar da...
KADUNA, NIGERIA – Rahotanni dai sun ce wasu Fulani biyu ne su ka shiga Birnin Gwari sayayya sai wasu suka fara zarginsu, wanda hakan ya...
SOKOTO, NIGERIA – Wannan na zuwa ne lokacin da dubban yara su ka yi bankwana da karatu sanadiyyar halin da suka samu kansu ciki na...
Shugaban na Ukraine ya ce hakan wani mataki na tabbas ne da kasar ta dauka domin nuna himmatuwarta ga bukatar shiga kungiyar. Mr. Zelenskyy ya...
kebbi, nigeria — A jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya, wani babban jami’in dan sanda mai kula da yanki, wato “Area Commander” ACP...
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya bai wa tsohon dan Amirka kuma dan kwantaragi kan harkoki Edward Snowden takardar zama dan kasa bisa wata doka da...
Ramaphosa ya ambata hakan ne a jiya Juma’a, a lokacin da ya ziyarci takwaransa na Amirka Joe Biden a Fadarsa ta White House, inda ya...
Ramaphosa ya ambata hakan ne a jiya Juma’a, a lokacin da ya ziyarci takwaransa na Amirka Joe Biden a Fadarsa ta White House, inda ya...
KADUNA, NIGERIA – Gwamna Nasiru Ahmed El-rufa’i wanda ke jawabi ga kungiyar ‘yan-kasuwa jiya Alhamis a gidan gwamnati, ya ce indai jami’an tsaro za su...
ABUJA, NIGERIA – A hirar da wakilin Muryar Amurka Umar Farouk Musa ya yi da Alhaji Mohammed Maigari Dingyadi, wanda ya halarci taron majalisar da...
Washington D.C. — Gwamnoni da sarakunan gargajiya a jihohin yankin arewacin Najeriya sun nuna goyon bayansu ga tsarin kafa rundunar ‘yan sanda a matakin jiha,...
Washington D.C. — Gwamnoni da sarakunan gargajiya a jihohin yankin arewacin Najeriya sun nuna goyon bayansu ga tsarin kafa rundunar ‘yan sanda a matakin jiha,...
ABUJA, NIGERIA – Babban daraktan cibiyar samar da zaman lafiya da diflomasiyya da ci gaban al’umma na jami’ar Maiduguri, Abubakar Mua’zu, ya bayyana cewa littattafan...
Washington D.C. — A daidai lokacin da rashin tsaro ke ci gaba addabar harkokin sufuri a fadin Najeriya, yanzu haka an mika kwangilar samar da...
PLATEAU, NIGERIA – A makon jiya ne rundunar ‘yan sandan ta Jihar Filato ta cafke wasu matasa 13 a wani kogon dutse a yankin Down...
SAKKWATO, NAJERIYA — A wannan karshen mako ma sai da suka kashe mutane shida tare da kona shaguna da satar dabbobi da mutane a jihar...
SAKKWATO, NAJERIYA — A wannan karshen mako ma sai da suka kashe mutane shida tare da kona shaguna da satar dabbobi da mutane a jihar...
Kano, Nigeria — Bisa ga bayanan kwararru, wasu daga cikin matsalolin tsaron na Najeriya na da nasaba da banbancin fahimtar addini. Dangane da haka ne,...
Hukumar FBI ta samu wasu bayanan sirri guda 11 a wani samame da ta kaddamar bisa umarnin kotu a gidan Trump, cikin takardun sirri da...
Washington, DC — Wannan ne karon farko da Shugaba Buhari ya gana da dangin fasinjojin bayan da su ka shafe watanni suna jan hankalin gwamnati...