Sojoji sun ceto manoma biyu a Kaduna tare da kama yan bindiga uku a Kaduna
Sojojin rundunar Operation Thunder Strike sun samu nasarar ceto wasu manoma biyu a kauyen Gadani dake gundumar Gwagwada a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna....
Sojojin rundunar Operation Thunder Strike sun samu nasarar ceto wasu manoma biyu a kauyen Gadani dake gundumar Gwagwada a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna....
Rundunar yan sandan jihar Katsina, ta kama wata mata mai zaman kanta mai suna, Zainab Adamu dake zaune a Kofar Kaura wacce ake zargi da...
An zargi jami’an yan sanda da kashe wasu matasa biyu, Ibrahim Isa wanda aka fi sani da Banufe da kuma Ibrahim Sulaiman wanda ake kira...
Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun sace,Kwamared Jacob Olayiwola Adeleke shugaban riko na karamar hukumar, Iganna dake jihar Oyo. Jaridar...
Muhammad Adamu, Babban Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya, ya gargaɗi duka ‘yan sandan kasar kan amfani da ƙarfi ga masu zanga-zangar lumana. A wata...
Jami’an yan sanda sun sako Kassim da kuma Aliyu Agboola ya’yan marigayi MKO Abiola bayan da suka shafe kwanaki a tsare. Kassim da Aliyu sun...
Rundunar yansandan jihar Anambra, ta kama wata mata mai ciki da ake zargi da kashe saurayinta dalilin juna biyu. Haruna Muhammad, mai magana da yawun...
Rundunar yan sandan jihar Anambra ta kama wani mai suna, Lucky Michael da ake zarginsa da laifin yanke kan wata tsohuwa yar shekara 82 a...
Yan sanda a Jihar Anambra, sun samu nasarar ceto wata yarinya yar shekara 14 da aka yi garkuwa da ita bayan da ta shafe kwanaki...
Matuka jirgi biyu aka jikkata lokacin da wasu yan bindiga da ake zargin mayakan kungiyar Ansaru ce suka bude wuta kan jirgi mai saukar ungulu...
Dagacin kauyen Gayari dake karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara da wasu yan bindiga suka yi garkuwa da shi ranar Juma’a ya samu kubuta daga...
Jami’an yan sanda sun samu nasarar ceto wasu mutane 26 da aka yi garkuwa da su bayan da aka gansu suna watangaririya a dajin Dugun...
Wasu jami’an yansanda biyu da aka yi garkuwa da su cikin watan Nuwamba a karamar hukumar Andani ta jihar Rivers sun shaki iskar yanci. Nnamdi...
Rundunar yansandan jihar Katsina ta ce mutane 7 kacal aka yi garkuwa da su ba mutane 40 ba kamar yadda mutanen yankin da abin ya...
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun harbe wani mutum da aka bayyana da suna Anyinu kana suka sace matarsa da kuma...
Rundunar yan sandan jihar Anambra ta kama wani mai suna, Chizoba Nwoye da ake zargi da yin garkuwa da kuma kashe wani matukin babur mai...
Yan sanda a Benue sun tabbatar da kisan wasu mutane uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne tare da kubutar da wani likita...
Wasu yan bindiga sun harbe yan sanda uku har lahira dake aiki da karamin ofishin yan sanda na Fadan Karshi a karamar hukumar Sanga ta...
Yan sanda biyu aka harbe har lahira a ranar Talata a Otuogidi dake karamar hukumar Ogbia ta jihar Bayelsa. Mutanen da suka aikata kisan sun...
Rundunar yan sandan jihar Delta,ta kama wani mutum dan shekara 29 da ake zargi dan fashi da makami ne dauke da kananan bindigogi kirar gida...