An kama yan fashin banki a Abuja
Da safiyar ranar Asabar ne wasu yan fashi suka kai hari wani bankin kasuwanci dake unguwar Mpape a wjawny birnin tarayya Abuja. Da isarsu bankin...
Da safiyar ranar Asabar ne wasu yan fashi suka kai hari wani bankin kasuwanci dake unguwar Mpape a wjawny birnin tarayya Abuja. Da isarsu bankin...
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta tura karin jami’an tsaro domin lalubowa tare da kama yan bindigar da suka harbe jami’anta uku a wani harin...
Yan sanda a jihar Neja sun kama wasu daliban jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida dake Lapai, su shida kan zarginsu da aikata fashi da makami. Ana...
Kungiyar yan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shi’a ta yi zargin cewa kin bayar da damar samun kulawar likitoci ga mambobinta...
Jami’an yan sanda sun kama wasu mutane biyu da ake zargin suna da hannu wajen yin garkuwa da, Magajin Garin Daura,Alhaji Musa Umar wanda sirikine...
Rundunar yansandan jihar Neja ta kai samame wata maboyar masu garkuwa da mutane dake wani yankin babban birnin jihar Minna inda aka samu nasarar gano...
Jami’an ƴansanda a jihar Edo sun kama wasu mutane bakwai ciki har da wasu samari biyu da ake zarginsu da sace wani mai suna, Osamagbe...
Wasu yanbindiga akan hanyar Wukari zuwa Takum sunyi garkuwa da wasu yan kasuwa masu sayan shanu. Rohatanni sun nuna cewa yan kasuwar sun fito ne...
Mai rikon mukamin Babban sifetan ƴansandan Najeriya, Muhammad Adamu ya bayar da umarnin dakatar da zirga-zirgar ababen hawa daga karfe 6:00 na safiyar ranar Asabar...
Jami’an ƴansanda dake aiki da caji ofis din ƴansanda na Ebrumede dake karamar hukumar Uvwie a jihar Delta a ranar Alhamis sun samu nasarar harbe...
Jami’an ƴansanda a jihar Lagos sun kama wani mutum mai shekaru 43 da ake zargin da yin lalata ta dubura da wata yarinya yar shekara...
Hukumar dake kula da aikin ƴansanda ta ce mutane 104,289 ke neman a ɗauke su aikin ɗansanda cikin ƙananan jami’an ƴansanda 10000 da za a...
Rundunar yansandan jihar Zamfara ta dakile wani hari da aka shirya kai wa kan wasu al’umma dake jihar Zamfara. Haka kuma rundunar ta samu nasarar...
Wani mahaifi wanda ya ce yana bin umarnin Allah ne ya kashe yarsa mai watanni tara a garin Tse-Agberagba dake karamar hukumar Konshisha ta jihar...
Ƴansanda a Kaduna sun kama gungun yan bindiga su hudu dake da hannu wajen kisan jami’an ƴansanda hudu dake aiki a runduna ta musamman ta...
Ibrahim Idris, babban sifetan yan sandan Najeriya ya kafa wani kwamiti mai mutane 8 da zai binciki musabbabin kisan wasu jami’an ‘yan sanda bakwai a...
Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun kashe ƴansanda 7 da kuma wasu mutane biyu a Abuja inda suka yi awon...
Rundunar ƴansandan Najeriya ta kama karin wasu mutane 8 da ake zarginsu da hannu a rikicin jihar Benue. Jimo Moshood, mai magana da yawun rundunar,...
Mutum guda ya rasa ransa a wata a rangama da akayi da jami’an yan sanda da kuma yan shi’a. Masu zanga-zangar sun taru a yankin...
Yan sanda a jihar Akwa Ibom, sun kashe shugaban wasu yan daba da ya yi fice wajen addabar al’ummomin dake kananan hukumomin Etim Ekpo da...