Taki zai Koma 5000 a Katsina


Jahar Katsina ta kashe Naira Biliyan 5 a Taki don Noman Rani.

Majalisar Jahar Katsina ta zartarwa Gwamnan Jahar Katsina Dan rage farashin taki inda manoma zasu yasa taki akan naira 5000 dubu Bihar kowane buhu Dan Noman Rani Speaker Abubakar Yahaya Kusada Yafada.

You may also like