Talaka Yaci Abinci Sau Uku A Rana Shine Tabbacin Fitar Najeriya Daga Matsin Tattalin Arziki – Atiku Abubakar Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya yi ikirarin cewa sai Talakan Nijeriya zai iya cin abinci sau uku a rana a saukake sannan za a shaida kasar ta fita daga yanayin kariyar tattalin arziki.

Ya ce ” a matsayina na mai zuba jari, wannan rahoto na Farfadowar tattalin arzikin Nijeriya abin farin ciki ne saboda hakan zai janyo hankalin masu zuba jari daga waje kan cewa akwai riba wajen saka jari a Nijeriya”

You may also like