Tallalin Arzikin Najeriya ya Farfado – Kemi Adeosun
0
Tattalin Arzikin Nijeriya Ya Farfado, Kamar Yadda Asusun Bayar Da Lamuni Ta Duniya (IMF) Ta Bayyana. Inda Ta Kara Da Cewa Yanzu Nijeriya Ta Sha Gaban Kasashen Afirka Ta Kudu Da Masar A Fannin Tattalin Arziki