Tanki me ɗauke da man fetur ya fashe a Jihar Edo , ya kashe mutane da dama


 

6mutane da dama sun rasa ransu sandadiyar wani tankin man fetur da ya kama da wuta a kan hanya express na  Benin zuwa Auchi a jihar Edoda safen nan.

Wutar takona gidaje hudu (4) kuma muatane da dama sun rasa rayukansu.

8

You may also like