Tanko Yakasai Ya Bukaci Da Nuna Masa Aiki Guda Ɗaya Da Buhari Ya Yi A Shekaru – Tanko Yakasai


Shugaban Majalisar Dattawan Arewa, Alhaji Tanko Yakasai ya kalubalanci kowane ne kan a nuna masa aiki guda da Shugaba Muhammad Buhari ya kammala a cikin shekaru uku da ya yi kan mulki.

Ya kara da cewa mutane nawa ne aka yankewa hukunci bisa tuhumar rashawa a shirin yaki da rashawa da Shugaban ya kaddamar inda ya nuna cewa har yanzu Buhari ya kasa hukunta tsohon Sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal wanda aka samu da laifin rashawa dumu-dumu.

You may also like