LABARAI, NAJERIYA, RAHOTANNITIRELA TAYI AWON GABA DA DANSANDA A BAKIN AIKI 0 Wani Dansanda mai suna Danladi Ali ya rasa ransa sakamakon awon gaba da tirela tayi da shi yayin da yake gudanar da aikinsa. Lamarin ya faru ne a Chanchanga da ke Jahar Neja a yammancin Lahadin da ta gabata. Previous PostPreviousNext PostNext
ALHAMDULILLAH: Wasu ‘Yan Bindiga A Jihar Zamfara Sun Karbi Da’awar Sheik Ahmad Gumi Sun Ajiye Makamansu by 2 years ago2 years ago
Buhari Zai Kaddamar Da Aikin Layin Dogo Daga Kano Zuwa Maradi A Gobe Talata by 2 years ago2 years ago
Bankin Duniya Zai Tallafa Da Dala Milyan 500 Don Samar Da Ingantacciyar Wutar Lantarki A Nijeriya by 2 years ago2 years ago
INEC Za Ta Samar Da Sabbin Mazaɓu A Faɗin Nijeriya Kafin Zaɓen 2023 – Mahmoud Yakubu by 2 years ago2 years ago