An tono tarin harsasai ne a karkashin kasa inda ake aikin hakan wani sabon gini a garin Agulu dake jihar Anambar,commissionan yansandan jihar ,Sam Okaula yace sun cika bokitai da harsasai da dama yayin da suke kwaso harsasai a karkashin kasan kuma har yanzu da akwai raguwa harsasai.
Mr Okaula ya bayanawa ma’jiyar labarai cewa suna ta bincike akan alamarin kuma hukumar yansandan suna ya kokarinsu wajen gano wa’yanda suka binne hasasai da kuma dalilim bune sun.